[ { "title": "Ka maishe ni abin rawar jiki a gare su", "body": "\"Kun sanya ni abin ƙyama a wurinsu\" ko \"Saboda ku, suna kaduwa lokacin da suka gan ni\"" }, { "title": "An shinge ni", "body": "Ana magana game da yanayin marubucin wanda ya sa ya zama abin ƙyama ga abokansa\nkamar ana cikin rufewa a cikin wani sarari. Madadin fassara: \"Kamar dai ina cikin kurkuku ne\"\nko \"Ina cikin tarko\" (Duba:" } ]