[ { "title": "Idan nace, ''Hakika duhu zai rufe ni", "body": "Marubucin zabura ya yi magana game da dare sai ka ce ita wani bargo ne da zai rufe shi. (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Daren zai haskaka kamar rana", "body": "Daren, wanda yake da duhu, an yi magana ta sai ka ce tana mai walkiya da haske. (Dubi: figs_metaphor)" } ]