[ { "title": "kwanakina sun wuce kamar hayaƙi", "body": "Anan \"kwanakina\" na nufin da rai marubuci kuma da ra'ayi na \"hayaƙi\" wani abu ne da yake ɓace wa da sauri. AT: \"raina yana wucewa da sauri\" (Dubi: figs_simile)" }, { "title": "ƙasusuwana kuma na ƙuna kamar wuta", "body": "Anan marubuci yana nufin da \"jikinsa\" kamar yadda \"ƙasusuwansa.\" AT: \"jikina yana ji kamar tana ƙunawa\" (Dubi: figs_synecdoche and figs_simile)\n'" }, { "title": "An buge zuciyata", "body": "Anan marubucin yana nufin da kansa kamar yadda \"zuciyarsa.\" Wannan na iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"I na cikin fid da zuciya\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_activepassive)" }, { "title": "na zama kamar ciyawar data bushe", "body": "Wannan wani hanyar ce na bayyana fid da zuciyarsa. AT: \"Ina jin kamar ina bushewa kamar ciyawa da ke yanƙwane wa\" (Dubi: figs_simile) " } ]