[ { "title": "Yana kiyaye su har abada", "body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Yahweh zai kiyaye su har abada\"\n(Duba: figs_activepassive)" }, { "title": "Bakin adali yana maganar hikima", "body": "Anan “baki” yana wakiltar duk mutumin da yake magana. AT: \"Mutumin kirki\"\n(Duba: figs_synecdoche)" } ]