[ { "title": "Domin ya dubo ƙasa daga can sammai; Daga samaniya Yahweh ya dubi duniya", "body": "Wadanan jimla biyu suna da ma'ana kama da kuma suna da amfani tare domin jadada yadda Allah yana duba ƙasa daga sama. (Dubi: figs_parallelism)" }, { "title": "tsawo mai tsarki", "body": "\"wurinsa mai tsarki can bisa duniya\"" }, { "title": "waɗanda aka hukuntawa mutuwa", "body": "Ana iya bayyana wannan cikin fom na aiki. AT: \"waɗanda hukumomin suka yanke masu hukumcin mutuwa\" (Dubi: figs_activepassive)" } ]