[ { "title": "Sarki ya aika da bayi su sake shi; shugaban mutanen ya 'yantar da shi", "body": "WaÉ—annan jimla biyu na da ma'ana daya mafi muhimmanci kuma suna yi amfani tare don jadada cewa tsarkin ya sake Yosef. (Dubi: figs_parallelism) " }, { "title": "Daga nan Isra'ila ya zo cikin Masar", "body": "Anan \"Isra'ila\" na nufi da Yakubu. Yakubu har ila yau ya kawo iyalinsa tare da shi. AT: \" Daga nan Isra'ila kuma da iyalinsa sun zo cikin Masar\" (Dubi: figs_explicit)" } ]