[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Mutum wanda yi wannan waƙa na cigaba da yi magana." }, { "title": "Zan cika ... dukkan mutanensa", "body": "Fassara wannan aya daidai yadda ka fassara 116:12." }, { "title": "cikin harabun gidan Yahweh", "body": "Kalmar \"gida\" na nufin da haikali Yahweh. " }, { "title": "", "body": "" } ]