[ { "title": "Gama karnuka suka zagaye ni", "body": "Marubucin yayi magana akan abokan gaba kamar karnuka. Makiyansa suna zuwa kusa da shi kamar yadda karnukan daji suke yi wa dabba mai mutuwa. AT: \"Maƙiyana kamar\nkarnukan da suka kewaye ni\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "taron masu aikata mugunta", "body": "\"gungun masu aikata mugunta\" ko \"gungun masu aikata mugunta\"" }, { "title": "suka huda hannuwana da ƙafafuna", "body": "Wannan yaci gaba da kwatancin kare. Marubucin yana magana ne game da abokan gaba\nkamar karnuka ne masu cizon hannu da kafafunsa da haƙoransu. (Duba: figs_metaphor)" } ]