[ { "title": "kana zaman sarki tare da yabon Isra'ila", "body": "\"yabon Isra'ila sune kursiyin da kake zaune a matsayin sarki.\" An bayyana yabon Isra’ila kamar suna kursiyi ne wanda Allah zai zauna ya yi mulki a kansa, ko kuma gidan da Allah zai zauna a\nciki. AT: \"kai sarki ne kuma mutanen Isra'ila sun yaba maka\" (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": " kunyata ba", "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. AT: \"kun cece su\" ko \"kun yi\nmusu abin da suke buƙatar ku yi\" (Duba: figs_doublenegatives)" } ]