[ { "title": "Muhimmin Bayyani:", "body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)" }, { "title": "Waƙar takawa sama", "body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1." }, { "title": "na ɗaga idanuna", "body": "Anan mawallafi na nufin da idanunsa saboda cewa gabban jiki ne da a ke amfani domin gani. AT: \"Na duba gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)" }, { "title": " kamar yadda idanun bãyi ... kamar yadda idanun baiwa ... haka idanunmu ke duban ", "body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana mai kama. Jimlar na uku, game da Isra'ilawa ne, an kwatanta ta yadda bãyi da baiwa na duba ubangijinsu da uwargijiyarsu domin taimako. A cikin kowace harka \"idanu\" na nufin da dukkan mutum. (Dubi: figs_parallelism da figs_synecdoche)" }, { "title": "", "body": "" } ]