[ { "title": "Muhummin Bayyani:", "body": "Marubuci ya ci gaba da umurta miyagun mutane." }, { "title": "Shi dake horon al'ummai, ashe ba zai tsautar ba? ", "body": "Wannan tambaya za'a iya fassara ta kamar bayani. Tana nuna cewa Yahweh na gyara mutanensa. AT: \"Ka sani cewa Yahweh na gyara al'ummai, don ka iya tabbata cewa yana gyara mutanensa\" ko \"zai horon mutanensa\" (Dubi: " }, { "title": "", "body": "" }, { "title": "", "body": "" } ]