[ { "title": "ayyukan alƙawarin amincin Yahweh na har abada,", "body": "Allah yana yin abin da ya alkawarta koyaushe ana maganarsa kamar amincinsa gini ne da Allah ya gina kuma ya tabbatar dashi. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Za\nku kasance da aminci koyaushe saboda alkawarin da kuka yi da mu\" (Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)" }, { "title": "shelar gaskiyarka ga tsararraki masu zuwa", "body": "Allah yana yin abin da ya alkawarta koyaushe ana maganarsa kamar amincinsa gini ne da Allah ya gina kuma ya tabbatar dashi. (Duba: figs_metaphor)" }, { "title": "a cikin sammai", "body": "Mai yiwuwa ma'anoni sune 1) wannan yana nufin mazaunin Allah. Wannan yana nufin Allah\nyana mulki daga sama kuma koyaushe yana yin abin da yayi alƙawari ko 2) wannan yana nufin sama. Wannan yana nufin cewa alkawuran Allah tabbatattu ne kamar sararin sama." } ]