diff --git a/30/09.txt b/30/09.txt index 317baa8a..6c5006ad 100644 --- a/30/09.txt +++ b/30/09.txt @@ -1,10 +1,10 @@ [ { "title": "Wacce riba ce ke cikin mutuwata, idan na gangara cikin kabari?", - "body": "" + "body": "Marubucin yayi amfani da wannan tambayar don ya nanata cewa ba zai da kima a wurin Allah ba idan ya mutu. AT: \"Babu fa'ida idan na mutu na gangara zuwa kabari.\" (Duba: figs_rquestion)" }, { - "title": "", - "body": "" + "title": "Ko turɓaya zata yabe ka? Zata furta tabbatattun amincinka?", + "body": "Marubucin yayi amfani da waɗannan tambayoyin don ya nanata cewa gawarsa da lalatacciyar jikinsa ba za su iya yabon Allah ba. Madadin fassarar: \"Tabbas ƙurar ba za ta yabe ku ba ko ta\ngaya wa wasu game da amincinku ba.\" (Duba: [[" } ] \ No newline at end of file