diff --git a/78/19.txt b/78/19.txt new file mode 100644 index 00000000..e99b539d --- /dev/null +++ b/78/19.txt @@ -0,0 +1,10 @@ +[ + { + "title": "Zai yiwu Allah ya shirya teburi a cikin jeji?", + "body": "Ana iya fassara wannan azaman bayani. Madadin fassarar: \"Ba mu yi imani cewa Allah da\ngaske zai iya shimfida mana tebur a jeji ba!\" ko \"Allah, ka gwada mana cewa da gaske kana iya\nshimfida mana tebur a cikin jeji!\" (Duba:" + }, + { + "title": "Amma zai yiwu ya bada gurasa kuma? Zai iya tanada nama domin mutanensa?", + "body": "Mutane suna yi wa Allah dariya don ya wulakanta shi da waÉ—annan tambayoyin. Madadin\nfassara: \"Amma ba za mu yarda cewa zai iya ba mu burodi ba ko kuma ya samar da nama ga\nmutanensa har sai mun ga yana yi.\" (Duba:" + } +] \ No newline at end of file