diff --git a/23/01.txt b/23/01.txt index 156e23b1..2a860214 100644 --- a/23/01.txt +++ b/23/01.txt @@ -1,18 +1,18 @@ [ { "title": "Yahweh makiyayina ne", - "body": "" + "body": "Marubucin yayi magana game da Yahweh kamar makiyayi. Wannan ya nanata yadda Allah\nyake kulawa da mutane kamar yadda makiyayi yake kulawa da tumakinsa. Madadin fassara:\n\"Yahweh kamar makiyayi ne a gareni\" ko \"Yahweh yana kula da ni kamar yadda makiyayi ke\nkula da tumakinsa\" (Duba:" }, { "title": "ba zan rasa komai ba", - "body": "" + "body": "Ana iya bayyana wannan a cikin tsari mai kyau. Madadin fassara: \"Ina da duk abin da nake\nbuƙata\" (Duba:" }, { "title": "Yana sa ni in kwanta a cikin korayen makiyayu", - "body": "" + "body": "Marubucin yana magana ne game da kansa kamar tunkiya, kuma yana magana game da\nYahweh kamar makiyayi. Madadin fassarar: Yana ba ni hutawa kamar makiyayi wanda ke\njagorantar tumakinsa don hutawa a cikin makiyaya masu ciyayi \"(Duba:" }, { - "title": "", + "title": "yana bi da ni kurkusa da kwantaccen ruwa", "body": "" } ] \ No newline at end of file