diff --git a/119/133.txt b/119/133.txt index 5bc34051..56d55c08 100644 --- a/119/133.txt +++ b/119/133.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Ka bida ƙafafuna", - "body": "Anan kalma \"ƙafafu\" na gabatad da marubuci sai ka ce yana yin tafiya. Ya yi magana game da hanyar da yake zama, ko gudanarwarsa, sai ka ce yana yin tafiya akan hanya. AT: \"Bida ni\" ko \"Koya mani yadda zan zauna\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_metaphor)" + "body": "A nan kalma \"ƙafafu\" na gabatad da marubuci sai ka ce yana yin tafiya. Ya yi magana game da hanyar da yake zama, ko gudanarwarsa, sai ka ce yana yin tafiya akan hanya. AT: \"Bida ni\" ko \"Koya mani yadda zan zauna\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_metaphor)" }, { "title": " kada ka bari wani zunubi yayi mulki a kaina", diff --git a/119/135.txt b/119/135.txt index 71c81594..c843f835 100644 --- a/119/135.txt +++ b/119/135.txt @@ -1,7 +1,7 @@ [ { "title": "Bari fuskarka ta haskaka a kan bawanka", - "body": "MArubuci na magana game da Yahweh yana addashin abun alfarma zuwa gare shi sai ka ce fuskan Yahweh ya haskaka akan sa. AT: \"Yin abun alfarma zuwa ga bawanka\" (Dubi: figs_metaphor)" + "body": "Marubuci na magana game da Yahweh yana addashin abun alfarma zuwa gare shi sai ka ce fuskan Yahweh ya haskaka akan sa. AT: \"Yin abun alfarma zuwa ga bawanka\" (Dubi: figs_metaphor)" }, { "title": "Ƙoramun hawaye", diff --git a/119/155.txt b/119/155.txt index bcbb3e11..0d09dc2b 100644 --- a/119/155.txt +++ b/119/155.txt @@ -5,7 +5,7 @@ }, { "title": "Ayyukanka na jinƙai masu girma ne", - "body": "Anan \"girma\" na nufi \"da yawa.\" \"Ka nuna jinkai ga mutane sau da yawa\" ko \"Ka yi abubuwa na jinkai masu yawa\" " + "body": "A nan \"girma\" na nufi \"da yawa.\" \"Ka nuna jinkai ga mutane sau da yawa\" ko \"Ka yi abubuwa na jinkai masu yawa\" " }, { "title": " kamar yadda ka saba yi", diff --git a/120/03.txt b/120/03.txt index 0d524c20..b6710d5e 100644 --- a/120/03.txt +++ b/120/03.txt @@ -5,7 +5,7 @@ }, { "title": "kai wanda ke da harshe na ƙarya", - "body": "Anan \"harshe na ƙarya\" na gabatad da mutum wanda yana maganar karya. AT: \"Kai wanda ke faɗin karya\" (Dubi: figs_synecdoche)" + "body": "A nan \"harshe na ƙarya\" na gabatad da mutum wanda yana maganar karya. AT: \"Kai wanda ke faɗin karya\" (Dubi: figs_synecdoche)" }, { "title": "Zai hore ka da kibiyoyin mayaƙi",