Sat Dec 26 2020 13:41:43 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-26 13:41:44 -05:00
parent 05192d8ea1
commit 297afabf45
3 changed files with 9 additions and 2 deletions

View File

@ -1,6 +1,6 @@
[
{
"title": "",
"body": ""
"title": "Gama sun sa shi fushi da masujadansu kuma suka harzuƙa shi ga yin kishi da gumakansu",
"body": "Waɗannan jimlolin guda biyu suna cikin layi ɗaya kuma suna da ma'anoni iri ɗaya. (Duba: figs_parallelism)"
}
]

6
78/60.txt Normal file
View File

@ -0,0 +1,6 @@
[
{
"title": "Ya bari a ƙwace ƙarfinsa ya bada ɗaukakarsa a cikin hannun abokan gãba",
"body": "Asaph yayi magana akan ƙarfi da ɗaukakar Allah kamar wasu abubuwa ne na zahiri da mutane\nzasu iya kamawa su riƙe. Kalmomin \"ƙarfi\" da \"ɗaukaka\" wataƙila sunaye ne na akwatin\nalkawarin. Kalmar \"hannu\" alama ce ta ƙarfin abokan gaba. Ana iya bayyana wannan ta hanyar\naiki. Madadin fassarar: \"Ya ba wa magabtansa damar kama akwatin alkawarinsa na ɗaukaka;\nkawai ya ba su ne don su yi duk abin da suke so da shi\" (Duba:"
}
]

View File

@ -699,6 +699,7 @@
"78-52",
"78-54",
"78-56",
"78-58",
"79-title",
"80-title",
"81-title",