Mon Dec 21 2020 13:54:04 GMT-0500 (Eastern Standard Time)

This commit is contained in:
rachelua 2020-12-21 13:54:05 -05:00
parent 798c6a48f6
commit 1127523a13
1 changed files with 4 additions and 4 deletions

View File

@ -1,14 +1,14 @@
[
{
"title": "Hawayena sun zama abincina",
"body": ""
"body": "Marubucin yayi nuni da hawayensa kamar abinci ne da yake ci. Wannan yana nufin cewa yana baƙin ciki ƙwarai har ya kasa cin abinci. Madadin fassara: \"Hawayena kamar abincina ne kuma\nbana cin komai\" (Duba:"
},
{
"title": "Ina Allahnka?",
"body": ""
"body": "Makiyan marubucin suna amfani da wannan tambayar don su yi masa ba'a kuma su nuna cewa\nba sa ganin Allahnsa ya taimake shi. Madadin fassara: \"Allahnku ba ya nan ya taimake ku\"\n(Duba: [["
},
{
"title": "",
"body": ""
"title": "da su yayin da nake zubo raina",
"body": "Anan kalmar \"kurwa\" tana nufin motsin rai. Marubucin yayi maganar ruhinsa kamar wani ruwa\nne yake zubawa. Yankin yana nufin yana bayyana baƙin cikin da yake ji. Madadin fassara: \"Na nuna baƙin cikina\" (Duba:"
}
]