diff --git a/24/03.txt b/24/03.txt index e5255be2..32fd3926 100644 --- a/24/03.txt +++ b/24/03.txt @@ -1,14 +1,14 @@ [ { "title": "Wane ne zai haura tsaunin ... wurinsa mai tsarki?", - "body": "Duk waɗannan tambayoyin suna nufin abu ɗaya ne. Mai magana yana tambaya game da\nwanda aka yarda ya je ya bauta wa Yahweh. (Duba:" + "body": "Duk waɗannan tambayoyin suna nufin abu ɗaya ne. Mai magana yana tambaya game da\nwanda aka yarda ya je ya bauta wa Yahweh. (Duba: figs_parallelism)" }, { "title": "tsaunin Yahweh", - "body": "Wannan yana nufin Dutsen Sihiyona a Urushalima." + "body": "Wannan yana nufin Tsaunn Sihiyona a Yerusalem." }, { "title": "da hannuwa masu tsarki", - "body": "Kalmar nan “hannu” tana wakiltar abin da mutum yake yi. Don “hannayensa” su zama masu\ntsabta yana nufin ya yi abin da yake daidai. Madadin fassara: \"wanda ya aikata abin da yake\ndaidai\" (Duba:" + "body": "Kalmar nan “hannu” tana wakiltar abin da mutum yake yi. Don “hannayensa” su zama masu tsabta yana nufin ya yi abin da yake dai-dai. AT: \"wanda ya aikata abin da yake\ndaidai\" (Duba:" } ] \ No newline at end of file