"body": "Anan \"lebe mai daɗin kai\" a alama ce ta mutanen da suke fadan wasu. Mai yiwuwa ma'anoni su\nne 1) \"yankewa\" a ishara ce ga kisa. AT: \"kashe duk wanda ya fadanta wasu\"\nko (2) \"yankewa\" a ishara ce ta dakatar da wani abu. AT: \"dakatar da duk\nwaɗanda ke fadan wasu\" (Duba: figs_m"
"body": "Anan \"kowane harshe\" ť yana wakiltar duk mutumin da yake shelar manyan abubuwa. Madadin\nfassara: \"duk mutumin da yake alfahari\" ť (Duba:"
"body": "An yi wannan tambayar ta lafazin ne don jaddada cewa sun yi imani babu wanda zai iya mulkar\nsu. Ana iya fassara shi azaman bayani. Madadin fassara: \"babu wanda zai iya mulkin mu!\" Ť\n(Duba"