rachelua_ha_psa_tn/126/02.txt

18 lines
712 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "bakunanmu suka cika da dariya ",
"body": "Yin dariya an yi maganan ta sai ka ce bakunansu shine gangan kuma dariyarsu ya ke cikin ta. \nza'a iya bayyana cewa wannan dariyan amsa ne zuwa ga murnarsu. AT: \"mun yi dariya don murna\" (Dubi: figs_metaphor da figs_explicit)"
},
{
"title": "harsunanmu kuma da waƙa",
"body": "Fi'ilin \"suna cika\" za'a iya bayyana ta a bayyane. Rera waka an yi magana ta anan sai ka ce harsunansu su ne ganga da kuma rera waka na cikin su. AT: \"harsunanmu sun cika rerawar waka\" ko \"mun rera waƙoƙin murna\" (Dubi: figs_ellipsis da figs_metaphor)"
},
{
"title": " suka ce a tsakanin al'ummai,",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]