rachelua_ha_psa_tn/112/03.txt

18 lines
613 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Mutum da ya rera wannan waka ya cigaba sa bayyana mutum wanda yana girmama Yahweh."
},
{
"title": "Dukiya da arziki suna cikin gidansa",
"body": "Anan kalma \"gida\" na nuna da iyali. Kalmomin \"dukiya\" da \"arziki\" mafi muhimmin ci na nufi abu daya kuma na nuna yalwan dukiya. AT: \"Iyalinsa masu arziki ne sosai\" (Dubi: figs_metonymy da figs_doublet)"
},
{
"title": "Haske yana haskaka wa cikin duhu domin taliki mai tsoron Allah",
"body": "Marubuci na magana game da albarkar Allah mutum mai tsoron Allall "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]