"body": "A nan, kalmar \"motsa\" ita ce kalmar da aka fassara da \"girgiza\" a cikin Zabura 46:1.\nMarubucin ya yi maganar halakar Urushalima da sojoji kamar girgizar ƙasa za ta hallaka shi.\nAna iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"babu abin da zai iya hallaka ta\"\n(Duba: figs_metaphor da figs_activepassive)"