rachelua_ha_psa_tn/107/31.txt

10 lines
408 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Dãma mutane su yabi Yahweh domin alƙawarin amincinsa",
"body": "\"Bari mutane su yabi Yahweh domin ya kaunace su da aminci\" ko \"Yakamata mutane su yabi Yahweh domin aminci kaunarsa.\" Anan kalma \"Ma\" an yi amfani da shi don sad dar da marmari mai karfi domin mutane su yabi shi. Dubi yadda ka fassara wannan a 107:8. (Dubi: figs_exclamations)"
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]