"body": "Marubucin zabura ya yi magana sai ka ce ba da wani tsauta wa jiki da ke buga wani. AT: \"tsauta mani\" (UDB) ko \"buge ni don haka zan kasa kunne sa'ad da ys gyara ni\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune wanda marubucin zabura ya yi magana sai ka ce wani mutum da yana gyara shi ta saka mai a kansa 1) a darajanta shi. AT: \"lokacin da yana gyara ni, zan sani cewa wanda yana gyara ni yana yin aiki mai kyau gare ni ko 2) ya sa kansa ji mafin kyau. (Dubi: figs_simile da figs_metaphor da figs_metonymy)"
"body": "Kai kalma ce yana musanya domin mutum. Rashin fahimta tambayar da ba ta damu da amsa sakamako ba za'a iya fassara ta kamar yadda wani bayyani mai yaƙini. AT: \"bari in karɓa ta da murna\" (Dubi: figs_synecdoche da figs_litotes)"
"body": "Kalmar \"ayyukan muguntar\" wani kalma ne (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin mutane wanda suna yin ayyukan mugunta. AT: \"Ina addu'a ko da yaushe cewa Yahweh zai tsayad da mugayen mutane daga yin mugu ayyuka\" (Dubi: figs_metonymy)"