"body": "Anan Dauda ya na magana da kan sa daga zuciyar sa. Har ila yau, kalman \"kafu\" na nufi a dõgara gaba daya. AT: \"Zuciyata ta kafu a kan ka, Allah\" ko \"Ina dõgara gaba daya a cikin ka, Allah\" (Dubi: figs_synecdoche and figs_idiom)"
"body": "Anan Dauda na nufin da kansa kamar yadda yana da girma na yabon Allah. AT: \"Ka girmama ni ta wurin kyale ni in raira yabonka\" (Dubi: figs_synecdoche)"