"body": "Anan \"ɗauke\" yana nufin cirewa daga haɗari. Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"ku dauke ni\" ko \"ku cece ni\" (Duba: figs_idiom da figs_activepassive)"
"body": "Anan ana maganar \"rami\" kamar yana da baki kamar mutum kuma yana iya cin marubucin.\nAT: \"Kada ku bari ramin ya cinye ni\" ko \"Kada ramin mutuwa ya rufe ni\" (Duba: figs_personification da figs_metaphor)"