rachelua_ha_psa_tn/111/01.txt

26 lines
673 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "da dukkan zuciyata",
"body": "Anan kalman \"zuciya\" na wakiltar dukan kasancewa na cikin mutum da motsin zuciyarsa. AT: \"da dukan abin da na ke\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " a cikin taron masu adalci, a cikin tattaruwarsu",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nufi cewa abu daya kuma za'a iya hada su in wajibi ce. AT: \"a cikin taron mutane masu adalci\" (Dubi: figs_doublet)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]