"body": "Kalma \"suna\" wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin Yahweh da kansa. Duba yadda \"bari darajan sunansa ya zama da albarka\" an fassara ta a 72:18. AT: \"bari dukkan mutane su albarkacce shi\" ko \"bari dukkan mutane su yi abin da zai sa shi farinciki\" (Dubi: figs_metonymy)"