"body": "Kalma \"Su\" na nufin da mutane wanda suna jin yunwa wanda Yahweh ya zaunar a cikin ƙasar. Wannan magana na bayyana yadda suna nan kafin Yahweh ya zaunar da su cikin ƙasar."
"body": "A nan Dauda ya yi magana da Yahweh yana nuna raini don shugabanni sai ka ce raini ruwa ne da ya zubo bisansu. AT: \"na nuna raini domin\" (Dubi: figs_metaphor)"