"body": "Wannan roko doin Allah ya fada wa marubucin zabura game da wani tunani mai zunubi wanda shi ya yi. AT: \"Don Allah ka bincike ni\" ko \"na roka ka bincike ni\" (Dubi: figs_explicit)"
"body": "Anan \"hanyar\" na nufin da a dogara da yin biyayya cikin Allah. Duk wanda ke yin \"tafiya\" wannan hanyar zai samu rai madawwami. (Dubi: figs_metaphor)"