6 lines
383 B
Plaintext
6 lines
383 B
Plaintext
|
[
|
||
|
{
|
||
|
"title": "Raira waƙoƙin yabo ga Allah. raira waƙoƙin yabo; raira waƙoƙin yabo ga Sarkinmu, raira waƙoƙin yabo",
|
||
|
"body": "An maimaita kalmar \"raira yabo\" don girmamawa. Kuna iya barin maimaitawa idan ya kasance mara kyau a yarenku. Madadin fassara: \"Ku raira waƙa, ku raira yabo ga Allah; ku raira waƙa, ku raira yabo ga Sarkinmu\" (Duba: figs_parallelism)"
|
||
|
}
|
||
|
]
|