"body": "Kalma nan \"makiyaya\" wata kalma ce (wato metonym) don abinci da dabbobi suke a cikin makiyaya, wanda in an juya ita cce kalma nan (wato synecdoche) don duk abin da Yahweh yake yin tanadi domin mutanensa. AT: \"mu ne mutanensa wanda bukatun mu ne yana biyan\" (Dubi: figs_metonymy and figs_synecdoche) "
"body": "wuri inda dabbobi sukan samu ciyawa su ci ... Kalma nan \"hannu\" ana na nufi yadda Yahweh na kare mutanensa kamar yadda makiyayin tumaki ke kare tumakinsa. AT: \"mutanen wanda yana yin kariya kamar makiyayin tumaki na kare "