[
{
"title": "da godiya",
"body": "\"yayin da yana godiyansa\" ko \"yayin da yana ba da godiya gare shi\""
},
"title": "albarkaci sunansa",
"body": "Kalman \"suna\" metonym ne domin Yahweh da kansa. AT: \"albarkaci Yahweh\" ko \"yi abin da yana sa Yahweh farinciki.\" Dubi yadda \"bari sunansa mai daraja ya zama da albarka\" an fassara ta cikin 72:18. (Dubi: figs_metonymy)"
"title": "",
"body": ""
}
]