"body": "Anan Dauda na magana game da Yahweh na shimfiɗa wuri cewa sarkin yana mulki kamar yadda yana riƙe da sandar mulkinsa. AT: \"Yahweh zai shimfiɗa wurin a kan wanda ka ke mulki da iko\" (Dubi: figs_explicit)"
"body": "Dauda na bayyana raɓa kamar yadda jariri ga wanda asubahi ya bada haihuwa. AT: \"a cikin safiya ... kamar da raɓa\" (Dubi: figs_personification)"
"body": "Dauda yana gaya wa sarki cewa zaya zama da ƙarfin ƙuruciyar kowace safiya ta wuri kwatanta ta da yadda raɓa ke bayyana da farkon kowace safiya. AT: \"kowace safiya za ka cika da ƙarfin ƙuruciyar ya raya ka dadai kamar da kowace safiya raɓa takan bayyan da ruwa kuma ta rayar da duniya\" (Dubi: figs_metaphor)"