rachelua_ha_psa_tn/90/09.txt

6 lines
374 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ran mu yana shuɗewa a ƙarƙashin fushinka ... kamar ajiyar zuciya ",
"body": "Kalman nan \"saboda\" iya zama da amfani domin a bayyana cewa fushin Allah na haddasawa rayuwan mutum ga ƙarshe. AT: \"Rayuwan mu ta kan zo ne ga ƙarshe saboda fushinka\" (Gani: writing_connectingwords) ... Marubuci ya kwantanta rayuwa mutum da ajiyar zuciya domin "
}
]