"body": "Kalma \"suna\" wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin Yahweh da kansa. Duba yadda \"bari darajan sunansa ya zama da albarka\" an fassara ta a 72:18. AT: \"albarkace ka\" ko \"yin abin da zai sa ka farinciki\" (Dubi: figs_metonymy)"
"body": "Kalma \"suna\" wani kalman (da yake kwatanta wani abu amma na nufin wani dangantak abu) domin Yahweh da kansa. AT: \"yabe ka\" ko \"gaya wa mutane yadda girman ka yake\" (Dubi: figs_metonymy)"