2020-05-20 10:06:25 +00:00
[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
2020-05-20 10:08:25 +00:00
"title": "Zabura ta Dauda",
2020-05-20 10:14:25 +00:00
"body": "Zai yiwu ma'ana sune 1) Dauda ne ya rubuta Zabura ko 2) zabura game da Dauda ne ko 3) zabura yana cikin salo na zaburan Dauda."
2020-05-20 10:06:25 +00:00
},
{
2020-05-20 10:16:25 +00:00
"title": "Ina godiya ga Yahweh da dukkan raina, da dukkan abin da ke cikina, Ina yabon sunansa mai tsarki",
2020-05-20 10:22:25 +00:00
"body": "Wadannan jimla biyu na ma'ana abu daya ne kuma na jadada yadda zaya yi wa Yahweh yabo kwarai. AT: \" Zan yi wa Yahweh yabo da dukkan abin da nake\" (Dubi: figs_parallelism) "
2020-05-20 10:06:25 +00:00
},
{
2020-05-20 10:22:25 +00:00
"title": "dukkan abin da ke cikina",
2020-05-20 10:06:25 +00:00
"body": ""
}
]