rachelua_ha_psa_tn/119/113.txt

22 lines
606 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "SAMEKH",
"body": "Wannan shine sunan baki haruffan Hebraniyawa na goma sha biyar. Cikin harshe Hebraniyawa, kowane layi na ayoyin 113-120 ta fara da wannan harafi."
},
{
"title": "waɗanda ba sa son yi maka biyayya",
"body": "Mutum wanda ba shi da hali na gari kuma ba ya cikakke yi wa Allah biyayya an yi magana game da shi sai ka ce mutumin na da zuciyar biyu. AT: \"waɗanda ba su yi maka biyayya gaba daya\" ko \"waɗanda suna da rashin kirki\" (Dubi: figs_metaphor)"
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]