[
{
"title": "Sowar farinciki ta nasara aka ji a cikin rumfunan adalai",
"body": "Wannan ana iya bayyana ta cikin fom na aiki. AT: \"Mutane sun ji sowar farinciki ta nasara a cikin rumfunan adalai\" ko \"Adalai sun yi sowar da farinciki domin nasara a cikin rumfunan su\" (Dubi: figs_activepassive)"
},
"title": "hannun dama na Yahweh ya ci nasara",
"body": "Anan kalmar \"hannu\" na gabatad da ikon Yahweh. AT: \"Yahweh ya ci nasara ta wurin girman ƙarfinsa\" (Dubi: figs_metonymy)"
"title": "Hannun dama na Yahweh ya ɗaukaka",
"body": "Anan, a ta ɗa "
}
]