"body": "Wannan sashi na bayyana wadatacce addu'a wanda marubucin yana son masu sauraronsa su yi addu'a. Ya na rokon su su yi magana kai tsaye zuwa ga birnin Yerusalem, sai ka ce birnin mutum ne wanda zai ji su. (Dubi: figs_apostrophe da figs_personification)"