rachelua_ha_psa_tn/30/11.txt

10 lines
484 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ka juyar da makokina zuwa rawa",
"body": "Alada ce Yahudawa suna rawa lokacin da suke farin ciki sosai. Ana iya bayyana sunayen suna\n\"makoki\" da \"rawa\" azaman kalmomin aiki. AT: \"Kun sa ni na daina makoki kuma\nna yi rawa da murna maimakon\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "sanya mani rigar farinciki",
"body": "Marubucin yayi maganar farin ciki kamar dai tufa ce da zai iya sanyawa. AT: \"ya sa ni farin ciki\" (Duba: figs_metaphor)"
}
]