rachelua_ha_psa_tn/107/08.txt

18 lines
891 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Da ma mutane su yabi Yahweh domin alƙawarin amincinsa",
"body": "\"Bari mutane su yabi Yahweh domin ya kaunace su da aminci\" ko \"Ya kammata mutane su yabi Yahweh domin amincin kaunansa.\" Anan kalman \"Ma\" an yi amfani da shi a sad da da marmari mai karfi domin mutane su yabe shi. (Dubi: figs_exclamations)"
},
{
"title": "Domin ya biya buƙatun begen masu jin ƙishi",
"body": "\"Domin yana bada ruwa ga masu marmarin ta--ga masu ƙishi\""
},
{
"title": "da marmarin masu jin yunwa ya cika da abubuwa masu kyau",
"body": "\"kuma ga masu jin yunwa sosai da kuma marmarin abinci, ya ba su abubuwan masu kyau su ci\""
},
{
"title": "cikin duhu da ɓoyewa",
"body": "Duka biyu \"duhu\" da \"ɓoyewa\" suna da ma'ana daya mafin muhimmanci kuma ana yin amfani don a jadada yadda duha da kurkuku yake. AT: \"cikin cikaken duhu\" (Dubi: figs_doublet)"
}
]