rachelua_ha_psa_tn/139/21.txt

10 lines
400 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Ba na ƙi waɗanda suka ƙi ka ba, Yahweh? Ba ina rena waɗanda suka tashi gãba da kai ba?",
"body": "Waɗannan jumla biyu na da ma'ana masu kama. Daya daga biyun kara karfafa tunani daya ke a na farko. Dukka biyu daga waɗannan tamboyoyi na yin zahirin kalamai. (Dubi UDB) (Dubi: figs_parallelism da figs_rquestion)"
},
{
"title": "tashi gãba",
"body": "yin tawaye "
}
]