"body": "Allah ya yi magana game da ikon zuriyar Dauda sai ka ce ikon ƙaho na wani dabba ne. AT: \"Zan sa wani a zuriyar Dauda ta zama sarki bayn shi\" ko \"Zan sa Dauda ya samu wani a zuriyar wanda zai zama sa ikon sarki\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Allah yana maganar saka zuriyar Dauda ta ci gaba da mulki a masayin sarki sai ka ce sune wani fitila da zai ci gaba da haske. AT: \"Zan sa zuriyar zaɓaɓɓena ta ci gaba da mulki a masayi sarki\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "An yi magana game da kunya sai ka ce ita tufafi ne. Wannan kunya zai zama sakamakon daga rasa nasara a yaƙi. AT: \"Zan sa maƙiyansa su zama da kunya\" ko \"Zan sa maƙiyansa su zama an ci su kuma da sha kunya\" (Dubi: figs_metaphor)"
"body": "Kambin na gabatad da mulkinsa, da girma aka yi magana game da kamar haske ne. AT: \"Zai zama babba sarki\" ko \"girmansa zai yi haske\" (Dubi: figs_metonymy da figs_metaphor)"