"body": "Wannan na nufi da cewa ba zai canja abin da ya ce. AT: \"ba zai canja tunaninsa ba\" ko \"ba zai canja abin da ya ce ba\" (Dubi: figs_explicit)"
"body": "Za'a iya kara kalma da ta ɓace. AT: \"bayan ɗabi'ar Melkizadek ya ke firist\" ko \"cikin hanyar ɗaya da Melkizadek ya ke firist\" (Dubi: figs_ellipsis)"