rachelua_ha_psa_tn/123/01.txt

22 lines
965 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Muhimmin Bayyani:",
"body": "Daidaici na gama gari ne a wallafa wakokin Hebraniyawa. (Dubi: writing_poetry da figs_parallelism)"
},
{
"title": "Waƙar takawa sama",
"body": "Mai yiwuwa ma'ana sune 1) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya zuwa Yerusalem domin biki\" ko 2) \"Waƙar mutane sun rera yayin da suna tafiya a sama da matakai cikin haikalin\" ko 3) Waƙar wanda kalmomin suna nan kamar matakai.\" Duba yadda ka fassara wannan cikin 120:1."
},
{
"title": "na ɗaga idanuna",
"body": "Anan mawallafi na nufin da idanunsa saboda cewa gabban jiki ne da a ke amfani domin gani. AT: \"Na duba gare ka\" (Dubi: figs_metonymy)"
},
{
"title": " kamar yadda idanun bãyi ... kamar yadda idanun baiwa ... haka idanunmu ke duban ",
"body": "Waɗannan jimla biyu na da ma'ana mai kama. Jimlar na uku, game da Isra'ilawa ne, an kwatanta ta yadda bãyi da baiwa na duba uwargijiyarta "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]