rachelua_ha_psa_tn/113/07.txt

14 lines
445 B
Plaintext
Raw Normal View History

[
{
"title": "Yana taso da talaka ... daga tarin toka",
"body": "Waɗannan jimla biyu na nan da layi daya. Marubuci ya yi magana game da Yahweh na taimako da kuma girmama mutane wanda talaka ne sai ka ce Yahweh ya sa su su tashi daga zama cikin datti da kuma toka. (Dubi: figs_parallelism da figs_metaphor)"
},
{
"title": " daga datti ... daga tarin toka",
"body": "Zaune cikin datti da toka "
},
{
"title": "",
"body": ""
}
]