rachelua_ha_isa_tn_l3/54/13.txt

14 lines
621 B
Plaintext

[
{
"title": "Sa'an nan Yahweh zai koyar da dukkan 'ya'yanku",
"body": "Ana iya bayyana wannan ta hanyar aiki. AT: \"Kuma Yahweh zai koya wa yaranku\nduka\" (Duba: figs_activepassive)"
},
{
"title": "A cikin adalci zan sake kafa ku",
"body": "Cikakken sunan \"adalci\" ana iya bayyana shi azaman sifa \"dai-dai.\" Ana iya bayyana wannan ta\nhanyar aiki. AT: \"Zan sa ku sake samun ƙarfi saboda za ku yi abin da yake\ndaidai\" (Duba: figs_abstractnouns)"
},
{
"title": "ba abin ban tsoro da zai yi kusa da ku ba",
"body": "Ba wani daga cikin birni ko bare wanda zai sake firgita mazaunan Yerusalem."
}
]