14 lines
655 B
Plaintext
14 lines
655 B
Plaintext
[
|
|
{
|
|
"title": "Mai ƙunci",
|
|
"body": "Anan Yahweh yayi magana da birnin Yerusalem kamar tana sauraron sa. Anan Yerusalem\ntana wakiltar mutanen da suke zaune a wurin. AT: \"Kun wahalar da mutanen\nYerusalem\" (Duba: figs_apostrphe da figs_metonymy)"
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "marar ta'aziyya",
|
|
"body": "\"ba tare da ta'aziyya ba\""
|
|
},
|
|
{
|
|
"title": "zan sa shiryayyar hanya da dutsen tukoyis, in kuma kafa harsashenki da saffiyes",
|
|
"body": "Yahweh ya bayyana a cikin kyakkyawan yanayi yadda zai mayar da Yerusalem kuma ya sake\nsa ta zama kyakkyawa. Kodayake ana iya wuce gona da iri, ya kamata ku fassara wannan\nkamar yadda Yahweh ya bayyana shi."
|
|
}
|
|
] |